SiyasaShirin Safe na 26.12.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSK2 / S02S12/26/2017December 26, 2017A cikin shirin za a ji cewa a wannan Talata al'umar kasar Laberiya ke gudanar da babban zaben shugaban kasa zagaye na biyu inda za a fafata a tsakanin tsohon shahararren dan wasan kwallon kafa George Weah da mataimakin shugaban kasa Joseph Boakai.https://p.dw.com/p/2pwQaTalla