1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na 30.01.2019

SK2 / S02SJanuary 30, 2019

Yayin da boren adawa da gwamnatin Shugaba Omar al-Bashir na Sudan ke ci gaba da zafi, shugaban hukumar leken asirin kasar Salah Ghosh, ya umarci sake duk masu zanga-zangar da ke tsare.

https://p.dw.com/p/3CPXB