1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na 30:05:2018

May 30, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, daya daga cikin jagororin kungiyar Falisdinawa ta Hamas ya ce sun cimma yarjejeniyar dakatar da bude wuta da Isra'ila a wannan Laraba bayan wani zama da aka yi a tsakanin wakilan bangarorin biyu.

https://p.dw.com/p/2yZkz