1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 04.12.2017

Yusuf Bala Nayaya
December 4, 2017

A shirin za a ji kasar Jordan ta yi gargadi ga Shugaba Donald Trump na Amirka kan cewa a tsammaci babban tashin hankali muddin Amirka ta amince da birnin Kudus a matsayin babban birnin Isra'ila.

https://p.dw.com/p/2ohjw