1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 07.06.2017

Yusuf Bala Nayaya
June 7, 2017

A cikin shirin za a ji cewa mahukuntan birnin Abu Dhabi na Daular Larabawa UAE, sun fitar da tsarin kama duk wanda ya firta ko yin rubutu na tausayawa ga kasar Katar.

https://p.dw.com/p/2eDyD