1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 20.11.2017

Yusuf Bala Nayaya
November 20, 2017

A cikin shirin za a ji shirin kawancen kafa gwamnati a Jamus ya rushe. Zimbabuwe ta shiga rudani na siyasa bayan da Shugaba Mugabe ya ce ya na nan daram a kan mulki.

https://p.dw.com/p/2nug2