1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 27.04.2016

Kamaluddeen SaniApril 27, 2016

A cikin shirin za a ji cewar Hukumar kula da abinci da ayyukan gona ta majalisar dinkin duniya ta ce Najeriya na yin hasarar filayen noma kimanin hekta dubu 350 zuwa dubu 400.

https://p.dw.com/p/1IdDt