1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 14.05.2018

Yusuf Bala Nayaya
May 14, 2018

A cikin shirin za a ji Isra'ila ta fara bikin bude ofishin jakadancinta a birnin Kudus a yanayi na rabuwar kai. A Indonesiya wani sabon hari aka kai hedikwatar 'yan sanda a Surabaya.

https://p.dw.com/p/2xf2J