Kungiyar kare hakkin jama'a ta kasa da kasa ta Amnesty International ta zargi sojojin kasar Sudan da amfani da makamai masu guba a lardin Darfur. A yau ne gawar tsohon shugaban Izraila Shimon Perez ta fara zaman alfarma a harabar majalisar dokokin kasar.