1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afarJuly 31, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa shugaban Turkiya ya kudiri aniyar yin kwaskwarima ga kundin tsarin mulkin kasar. Muna tafe da rahotanni a cikin shirinmu na Sharhunan Bayan Labarai.

https://p.dw.com/p/1JZ9c