1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 12.02.2017

Salissou Boukari
February 12, 2017

A cikin shirin za a ji cewa a wannan Lahadin ne ake zaben tsohon ministan harkokin wajen kasar Jamus Frank-Walter Steinmeier a matsayin shugaban kasa, wanda zai canji Shugaba Joachim Gauck.

https://p.dw.com/p/2XPdd