SiyasaShirin safe na DW na 12.05.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari05/12/2017May 12, 2017A cikin shirin za a ji cewa Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi kashedi tare da barazanar daukan matakai kan shugaban kasar Guinea Bissau muddin aka samu tabarbarewar lamari a kasar sakamakon rashin nada sabon Firaminista.https://p.dw.com/p/2cpuRTalla