SiyasaShirin safe na DW na 12.05.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari06/12/2017June 12, 2017A cikin shirin za a ji cewa Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel da ke jagorantar G20, za ta gana da shugabannin Afirka da dama a ranar Litinin da kuma Talata a birnin Berlin domin janyo hankalin masu zuba jari ya zuwa kasashen Afirka.https://p.dw.com/p/2eVFeTalla