SiyasaShirin safe na DW na 16.07.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe07/16/2017July 16, 2017A cikin shirin za ku ji cewar a daidai lokacin da 'yan Kwango ke gudanar da tagayen zabuka na majalisar dokoki da kananan hukumomi, gwamnati ta dage zabe a wasu mazabu na Pool sakamakon rikicin da ake fama da shi a yankin.https://p.dw.com/p/2gcEcTalla