SiyasaShirin safe na DW na 17.09.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari09/17/2017September 17, 2017A cikin shirin za a ji cewa manyan hafsoshin sojojin kasashe 29 na kungiyar tsaro ta NATO, sun yi wani zama a birnin Tirana na kasar Albaniya, domin duba bukatar karin sojoji zuwa Afghanistan da Amirka ta gabatar musu.https://p.dw.com/p/2k7azTalla