Ta na kasa ta na dabo a kasar Zimbabuwe tun bayan da sojojin kasar suka karbe iko daga shugaban kasar kasar Robet Mugabe wanda a halin yanzu ake ci gaba da yi masa matsin lamba na ganin ya yi murabus cikin ruwan sanyi daga mukaminsa na shugaban kasa.