1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 21.09.2017

Salissou Boukari
September 21, 2017

A cikin shirin za a ji cewa masu ayyukan ceto a kasar Mexico sun rubunya kokarin da suke na neman masu sauran rai a karkashin baraguzzan ginoni bayan girgizar kasa mai muni da aka fuskanta, inda mutane 230 suka mutu.

https://p.dw.com/p/2kPvI