Shirin safe na ranar 10 ga watan Yuni 2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoBabayo06/10/2015June 10, 2015A cikin shirin 'Yan adawa na Burundi sun yi watsi da sabon lokacin zabe da yadda zaben shugabannin majalisun Najeriya ya bar baya da kura da kokawar da makiyayan Jamhuriyar Nijar suka yi kan kiwo a sauran kasashen yammacin Afirkahttps://p.dw.com/p/1FeNaTalla