1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na:02.05.2018

Zulaiha Abubakar
May 2, 2018

Za ku ji yadda gwamnatin kasar Kenya ta yi barazanar rufe sansanin 'yan gudun hijira na Dadaab,lamarin da ya sanya mafi yawa daga cikin 'yan gudun hijirar Somaliya suka fara komawa gida da kansu

https://p.dw.com/p/2wzRU