SiyasaShirin safeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe02/04/2020February 4, 2020A cikin shirin za ku ji cewa Daniel Arap Moi mai shekaru 95 wanda ya yi mulki Kenya tsakanin 1978-2002 ya rasu. Tsohon shugaban ya yi mulkin kama karya ta hanyar daura abokan hamayya da musgana wa jama'a.https://p.dw.com/p/3XEWUTalla