A cikin shirin akwai rahoto a kan korafin likitocin Najeriya da ke bukatar kayan kariya daga coronavirus da rahoto kan yadda mutanen Nijar ke ibadar azumi a cikin firgicin Covid-19. Akwai rahoto kan zargin da kungiyar Amnesty International ta yi cewa kasar Qatar cewa na fakewa da coronavirus tana wulakanta 'yan cirani. Akwai kuma labaran duniya.