A cikin shirin akwai labarin gano manya-manyan kaburbura a kasar Libya da rahoto a kan yadda kananan yara milyan 15 ke aikatau a Najeriya. Akwai rahoton matashi mai karatun NCE a Najeriya da ke sayar da goro da rahoton kasuwancin intanet a Maradi Jamhuriyar Nijar.