A cikin shirin za ku ji an yi wa shugaban kasar Brazil gwajin coronavirus akwai rahoto a kan cece-kucen da ya biyo bayan gayyatar da jami'an tsaro suka yi wa shugaban hukumar EFCC mai yaki da cin hanci a Najeriya da rahoto a kan yadda ake duba lafiyar zabaya a Maradi Nijar da rahoto a kan aikin sabunta katin zabe a Ghana.