LafiyaAfirkaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoLafiyaAfirkaSK2 / S02S05/10/2021May 10, 2021Kenya na daf da kafa wani sabon tarihi a gabacin Afirka bayan da bangaren hukumar shari'ar kasar ya amince da nadin mace ta farko Martha Koome a matsayin alkalin alkalan kasar.https://p.dw.com/p/3tBJLTalla