1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Abdoulaye Mamane Amadou
May 14, 2021

A cikin shirin za a ji cewa kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai yi wata ganawa kan rikicin Isra'ila da Falasdinawa a wannan Lahadi,a yayin da rikici ke ci gaba da ta'azzara.

https://p.dw.com/p/3tMuh