1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

May 22, 2021

A cikin shirin za ku ji yadda Najeriya ke jimamin mutuwar Babban Hafsan Sojin Kasa Janar Ibrahim Attahiru a hatsarin jirgin sama. Akwai kuma hira ta musamman da Shugaba Mohamed Bazoum na Jamhuriyar Nijar. Muna dauke da bayani a kan zanga-zangar da sojoji suka dakile a Chadi, akwai ma karin bayani a kan rikicin Isra'ila da Falasdinawa.

https://p.dw.com/p/3tnxk