A cikin shirin akwai tattaunawa da Shugaba Bazoum na Jamhuriyar Nijar da wata hira da DW ta yi da Gwamnan jihar Filato na Najeriya Simon Lalong da rahoto kan bukatar 'yan Najeriya ta a yi bincike a kan yawaitar hatsarin jiragen sojoji sai rahoto kan bukatar taimaka wa Zirin Gaza da kuma rahoton Himma dai Matasa da Sharhunan Jaridun Jamus.