1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

October 26, 2021

A cikin shirin za ku ji yadda cin zarafin mata a makarantun gaba da sakandare ke kara zamar ma dalibai mata barazana a Najeriya. Akwai rahoto kan alkawarin MDD na tallafa wa Nijar yakar ta'addanci. Muna tafe da halin da ake ciki a Sudan.

https://p.dw.com/p/42Awy