1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe

Ramatu Garba Baba
October 27, 2021

Shirin ya kunshi rahotanni da labaran duniya tare da halin da ake ciki bayan da sojojin da suka rusa gwamnatin Sudan suka amince da sakin firaiminista Abdallah Hamdok a yayin da jama'a ke ci gaba da zanga-zangar adawa da juyin mulkin.

https://p.dw.com/p/42E1o