1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe

Ramatu Garba Baba
October 28, 2021

A cikin shirin da ya kunshi rahotannin da labaran duniya, za a ji cewa, wasu wakilan kasashen Turai sun gana da hambararren firaiministan Sudan Abdallah Hamdok da sojoji suka yi wa juyin mulki a ranar Litinin da ta gabata a gidansa.

https://p.dw.com/p/42HBO