SiyasaAfirkaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAfirkaSK2 / S02S11/05/2021November 5, 2021Shugaban gwamnatin mulkin soja a Sudan, Janar Abdel Fattah Al-Burhan, ya bayar da umurnin sakin ministoci hudu da aka tsare a lokacin kwace iko da ya yi 'yan kwanakin da suka gabata.https://p.dw.com/p/42c3UTalla