1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

February 7, 2022

A cikin jerin rahotannin da shirin ke dauke da shi, za a ji cewa a karon farko, kasar Senegal ta lashe gasar cin kofin nahiyar Afirka bayan da ta doke takwararta Masar a wasan karshe na gasar karo na 33 da ya gudana a Kamaru.

https://p.dw.com/p/46cKC