1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

February 15, 2022

A cikin shirin za a ji cewa a Sudan, kimanin 'yan kasar biyu ne jami'an tsaro suka harbe har lahira a zanga-zanga a Khartom da kuma birnin Omdurman don nuna adawa da katsalandar da suka ce sojoji na yiwa sha'anin mulkin kasar.

https://p.dw.com/p/471MB