A cikin shirin za a ji cewa shugaban Senegal kuma shugaban kungiyar Tarayyar Afirka Macky Sall zai kai ziyara birnin Sotchi domin tattaunawa da takwaransa na Rasha Vladimir Putin game da yakin Ukraine da kuma illar da ke tattare da jigilar hatsi zuwa nahiyar Afirka.