A cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Legas a Najeriya ta fara daukar matakin yaye taualauci tsakanin matasa ta hanyar samar da guraben ayyukan yi, a yayin da kungiyoyin jin kai da dama sun janye ayyukan su a yankin Arewa maso gabashin Najeriya tun bayan da yaki tsakanin Russia da Ukrain ya kankama.