A cikin shirin za a ji cewa manoma a jihar Adamawan Najeriya na kokawa kan yadda tsutsotsi ke yi wa amfanin gonarsu barna a daminar bana. A Nijar kuwa dabobbi ne ke mutuwa saboda karancin abinci duk da kudin da gwamantin kasar ke warewa don ciyar da dabobbin.