A cikin shirin za a ji cewa matsalar karancin man fetur na ci gaba da ta'azzara a kusan ko ina a fadin Najeriya, a yayin da matsalolin tsaro ke addabar yankin Sahel, wasu kungiyoyin fararan hular yankin da na Turai na duba alakar demokradiyya da rashin zaman lafiya.