Shirin ya kunshi takaddama tsakanin 'yan sanda da masu harkar jari bola a jihar Taraba ta Najeriya da batun tazarar haihuwa a Nijar da matasa suka shigo ciki. Akwai ma zargin cin hanci da rashawa da kotu ke yi wa mutane ciki har da tsoffin firamnista a Guinea Conakry.