Shirin ya kunshi korafin iyayen daliban makarantun gwamnatin jihohin arewa amso yammacin Najeriya kan rashin biyan kudaden jarrabawar kammala sakandare da rikicin cikin gida na jam'iyyar PDP a Najeriyar da kuma fargabar da ke karuwa a Ghana game da karuwar manyan cututtuka a kasar.