1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe

Mouhamadou Awal Balarabe
August 25, 2022

A cikin shirin za ku ji cewar hukumar zaben Angola ta ce MPLA mai mulki ta samu kashi 60.6%, yayin da jam'iyyar adawa ta UNITA ta samu kashi 33.8% na kuri'un da aka tantance.

https://p.dw.com/p/4G0Ut