1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe

Mouhamadou Awal Balarabe
October 18, 2022

A cikin shirein za ku ji cewar dodon raga na kungiyar Real Madrid Karim Benzema ne zakaran da Allah ya nufa da cara a bana, inda ya samu kyautar Ballon d'or sakamakon bajintar da ya nuna a La Liga na Spaniya da gasar zakarun Turai.

https://p.dw.com/p/4IJEa