1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe

Mouhamadou Awal Balarabe
April 25, 2023

A cikin shirin za ku ji cewar bangarorin da ke rikici da juna a Sudan sun fara mutunta sabuwar yarjejeniyar tsagaita wuta da suka cimma, sabanin makamanciyar wannan yarjejeniya ta kwanakin da suka gabata da suka yi fatali da ita .

https://p.dw.com/p/4QVs5