1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

May 4, 2023

A cikin shirin za a ji cewa, rukunin farko na 'yan Najeriya da suka tserewa rikicin Sudan sun isa gida. A Nijar kuwa, hukumomi na daukar matakan dakile cutar sankarau. Za a ji a Ghana an gudanar da taron mata na kasa da kasa.

https://p.dw.com/p/4QsHg