A ciki za a ji kokarin yaukaka dangantakar kasuwanci tsakanin Kenya da Jamus da martani kan daure tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya da kotu a Burtaniya ta yi. Akwai ma matsalar jigilar maniyyata aikin Hajjin bana daga Najeriya saboda rikicin kasar Sudan.