Za a ji yadda ake taya tashar Deutsche Welle murnar cika shekaru 70 da kafuwa. A Najeriya hukmomi na ganawa da 'yan jarida kan yadda za su hada wajen magance matsalolin tsaro a kasar. A Nijar ana samun matsala ce ta yankan dabbobi a gida maimakon wuraren da hukumomi suka samar.