A ciki akwai fargabar wasu maniyatan Nijar ba za su yi aikin Hajji a bana ba, saboda rashin biyan kudin Visa. A Najeriya kwararru sun yi bita kan zaman lafiya da dimukuradiyya. A Guinea Conakry madugun adawa ya ce zai tsaya takara duk da lokacin da ya kwashe yana gudun hijira.