Shugabanni daga kasashen kudancin Turai sun yi kiran kungiyoyi masu zaman kansu dake aikin ceton 'yan cirani a tekun Baharun da su guji haifar da tsaiko a aikin gadin gabar ruwan Libiya yayin taron tattalin arziki da siyasar da ke a Valleta babban birnin Malta.