1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe:22.09.2018

Zulaiha Abubakar
September 22, 2018

Shugaban kasar Tanzaniya John Magafuli ya bada umarnin tsare ma'aikatan jirgin ruwan da ya kife a tafkin Victoriya bayan an danganta hatsarin da gangancin daukar fasinjojin da yawansu ya zarta adadin da jirgin zai iya dauka.

https://p.dw.com/p/35KIL