1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari Shirin Taba Ka Lashe: Ilimi a Borno

Fatima Ibrahim Mu'azzam LMJ
October 9, 2018

Shirin ya yi nazari kan yanayin farfadowar ilimi a jihar Bornon Najeriya, a daidai lokacin da jihar ta fara samun saukin hare-haren 'yan ta'addan Boko Haram.

https://p.dw.com/p/36E85