Cikin shirin za a ji gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin samar da ayyukan yi da matasa dubu 774 don rage talauci da rashin aikin yi a kasar. Kasashen yankin Gulf sun janye takunkuman da suka kakaba wa Qatar, lamarin da ya haifar da doki da murna tsakanin su.